Latest
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, na iya samun kansa cikin matsala idan ya kasa magance matsalolin tsaro da ke addabar jihar cikin makonni biyu masu zuwa.
Hukumar lura da wutar lantarkin Najeriya (NERC) ta umurci kamfanonin raba wutar lantarki 11 (Discos) su kara farashin wuta fari daga ranar 1 ga watan Satumba.
Mazauna garin Jos sun koka kan karancin kayan abinci da sauran muhimman kayayyakin amfani a yankunansu bayan sake sanya dokar hana fita na sa'o'i 24 a yankin.
Hukumar dabbaka koyarwan addinin Musulunci da kuma gayaran tarbiyya watau Hisbah ta jihar Kano ta bayyana usulubin da take bi wajen gudanar da ayyukanta..
Kogi - Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa duk faɗin Najeriya, babu jihar da takai jihar Kogi zaman lafiya, jihar ta cika shekara 30 da kirkirarta
Hadimin shugaban kasa, Garba Shehu, ya ce gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari "ta yi wa 'yan ta'adda masu makamai abun da ya fi ayyana su a matsayin yan ta'adda.
Bishop Mike Okonkwo na The Redeemed Evangelical Mission (TREM) yayi magana akan dalilin da yasa baya son dan kudu maso gabas ya zama shugaban Najeriya na gaba.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Mr Femi Adesina, ya bayyana cewa an kai hari makarantar horon Soji NDA ne domin nuna cewa gwamnatin Buhari da Soji sun gaza.
Wata babbar kotun jihar Cross River a ranar Juma’a, 27 ga watan Agusta ta hana Prince Uche Secondus gabatar da kansa a matsayin shugaban jam’iyyar PDP na kasa.
Masu zafi
Samu kari