Latest
Ministan kuɗi, da kasafi, Zainab Ahmed, ta bayyana cewa bashin da gwamnatin tarayya ke ciyo wa shine ya kawo cigaban tattalin arzikin da aka samu a shekarar nan
Jiya Gwamnatin Tarayya ta yi bayanin abin da ya sa ta gagara cika wa ASUU alkawari. Shugaban kungiyar ASUU na zargin Gwamnatin Tarayya da yi wa al’umma karya.
A halin yanzu, Dalar Amurka ta zama gwal yayin da Darajar Naira ke cigaba da sukurkucewa. Ana ta fama da karancin Dalar tun da aka daina ba ‘yan canji kudi.
Mazauna Jos a Filato sun garzaya kasuwanni domin sayen kayayyakin abinci bayan da gwamnatin jihar ta sassauta dokar hana fito a karamar hukumar Jos ta Arewa.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sabbin dokoki guda biyu a jihar, inda aka haramta cin kasuwannin mako-mako da kuma haramta sayar da fetur a cikin jarkoki.
Onyeka Chukwudozie, wani dan Nigeria ya samu tayin karatun digirin-digirgir daga jami’o’i 6 daban-daban dake Australia da California, The Punch ta ruwaito. Mat
Shugaban alkalan Najeriya (CJN), Justice Tanko Muhammad ya tattaro manyan alkalan jihar River, Kebbi, Cross River, Anambra, Jigawa da Imo don taron gaggawa.
Wasu 'Yan binbida sun kai har cocin Living Faith Church Worldwide (LFF) dake unguwar Osara, hanyar Lokoja zuwa Okene a karamar hukumar Adavi ta jihar Kogi.
Jami'an tsaron sa kai a garin Amukpe, jihar Delta, sun cafke wani.mutumi da zargin kwanciya da yarsa ta cikinsa har ta samu juna biyu ta haifi jariri a Delta.
Masu zafi
Samu kari