Latest
Kotun majistare na Jihar Kwara da ke zamanta a Kaiama ta yanke wani Abubakar Bani, mai shekaru 28 hukuncin daurin watanni shida a gidan yari saboda satar doya..
Nasarawa - Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya rushe gaba ɗaya mambobin kwamitin zartarwa na gwamnatinsa yayin da babban zaben 2023 ke kara kusantowa.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen saka matasan da suka kammala karatun digiri wani aiki da za'a biya su albashi cikakke na tsawon shekara ɗaya.
A wani jawabi da yayi a jihar ta shi,gwamnan ya ce mulkinsa ba zai taba bari bata-gari su tayar da hankula a jihar ba da sunan siyasa, kabilanci ko kuma addini.
Ministan ayyukan na musamman, Sanata George Akume, ya yi kira hukumar yaki da cin hanci ta ƙasa (EFCC) ta fara bincikar gwamnan jihat Benuwai, Samuel Ortom.
An maka wani fasto mai shekaru 70 a kotu bayan ya amshe N870,000 da sunan zai sayo 'man sihiri' wanda ake amfani da shi wurin gyara daloli da wanke su a Legas.
Gwamnan jihar Borno ya hana wa'azi sakaka, ya kuma umarci hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kame dukkan malamin da ya ke wa'azi ba tare da izinin gwamnati ba
A ranar Juma’a, 27 ga watan Agusta, 2021, aka tabbatar da cewa Manchester United ta saye Cristiano Ronaldo. A kowane mako, Ronaldo zai rika karbar kusan N300m.
Fusatattun direbobin keke nafef a Minna sun shiga yajin aiki, sannan sun toshe manyan hanyoyi yayin da suke zanga-zanga da nuna fushinsu kan takurar jami'ai.
Masu zafi
Samu kari