Latest
Mummunar gobarar sassafe ta lakume kayayyaki musamman na masarufi na miliyoyin naira a babbar kasuwar Mokwa da ke hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Daya daga cikin manyan masu goyon bayan wannan aikin shine wanda ya kafa kamfanin Oracle, Larry Ellison wanda aka ruwaito yana ba da dubban daloli a kai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Zamfara a yau Alhamis, 27 ga watan Janairu, domin jajantawa al'ummar jihar dangane da hare-haren ta'addanci.
‘Yan Majalisa na so a kirikiro kujeru 219 da za a ware domin mata a Majalisun tarayya da dokoki. Abin mamaki mafi yawan matan da ke majalisa ba su nan a zaman.
Ohanaeze Ndigbo ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na yin wa'adi daya idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a 2023.
Ministar tattalin arziki, kasafi da tsare-tsaren kudi ta kasa, Zainab Ahmed ta ce wasu daga cikin gyaran da ‘yan majalisa suka yi zai saba doka, ta watsar da su
Mambobin jam'iyyar APC mai.mulkin jihar Ekiti, sun ɓarke da zanga-zangar adawa da zaɓen fitar da gwani da jam'iyya ta shirya gudanarwa yau Alhamis, sun ce aa.
Ekiti - Yan takaran kujeran gwamnan jihar Ekiti guda bakwai sun janye daga zaben fidda gwanin da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta shirya yau a jihar
Kungiyar ACF ta gargadi mambobinta a kan tsayar da wani da sunan dan takarar da za su marawa baya a zaben shugaban kasa na 2023, cewa ita ba jam'iyya bace.
Masu zafi
Samu kari