Latest
Babban limamin ƙasar Ghana, Sheikh Osman Nuhu Sharubutu, ya bada tallafin zunzurutun kuɗi dala dubu 10 ga kiristocin ƙasar domin su gina katafariyar majami'a.
Jagoran jam'iyyar PDP a jihar Jigawa a ranar Talata, 31 ga watan Agusta, ya amince da Sule Lamido a matsayin wanda yafi cancanta a zaben shugaban kasa a 2023.
Amurka ta gama janyewa a kasar Afghanistan yayin da jirginta na karshe mai kwashe Amurkawa ya tashi daga birnin Kabul a jiya Litinin 30 ga watan Agustan 2021.
Wani turnuku fadan ibilisai ya barke tsakanin wasu maza guda biyu masu aure har suna kwankwatsa wata mota duk akan wata mata a Makurdi, babban birnin jihar.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, yace kamata yayi a kara karfafa yan kungiyar Boko Haram domin su canza tunaninsu, su koma rayuwa kamar kowa.
Gwamnatin Filato a ranar Talata, 31 ga watan Agusta, ta karyata ikirarin da ya dunga yawo a shafukan soshiyal midiya cewa gwamna Simon Lalong, ya rufe majalisa.
Gwamnan jihar Katsina, Rt Hon Aminu Bello Masari, ya kafa wasu sabbin dokoki goma domin shawo kan matsalar tsaron da ta addabi jihar sama da shekaru biyu yanzu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ‘Yan asalin Biyafara na kokarin raba Najeriya ne. Ya kuma zargi kungiyar da ta balle da goyon bayan ta'addanci.
Peter Aboki, tsohon mataimakin shugaban makarantar noma, kimiyya da fasaha da ke Lafia, jihar Nasarawa, ya maka tsohon kwamishinan noma, Alanana Otaki a babbar.
Masu zafi
Samu kari