Latest
Firaministan Birtaniya, Keir Starmer ya sanar da ba Amurka damar amfani da sansanin sojanta wajen kare hare-haren da Iran za ta kai mata a Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zaɓe ta INEC ta bayar da tabbacin gudanar da zaɓe mafi inganci a tarihin Najeriya duk da ƙalubalen da ta ce za a samu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya na cigaba da lura da yadda yakin Iran da Isra'ila/Amurka ke cigaba da gudana. Tana sa ido a kan yankunan Arewacin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa masana da masu ruwa da tsaki a bangaren man fetur sun bayyana damuwa a kan yadda yakin Iran, Amurka da Isra'ila zai shafi Najeriya.
Fadar Shugaban Ƙasa ta musanta jita-jitar da ke yawo cewa masu girki a fadar Aso Rock sun yi yunkurin sanya guba a abincin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Kasar Saudiyya ta sanar da cewa ta tare makaman roka na Iran da aka harba domin kai hari filin jirgin Riyadh da sansanin Prince Sultan wanda ya tayar da hankali.
Wasu ‘yan bindiga sun sace Francis Igwe wanda shi ne mahaifin tsohon mataimakin gwamnan Ebonyi, Dr. Kelechi Igwe, a safiyar Lahadi a Ndufu-Alike.
Kirkirar basirar AI ta zama ginshiki a yakin zamani, tana canza tsarin hare-hare da aikace-aikace a Amurka da Isra'ila tare da jawo hargitsi game da batun ɗa'a.
Hukumomi a Amurka sun tabbatar da cewa wasu sojojin kasar uku sun mutu a hare-haren Iran, biyar sun jikkata, sai dai an musanta jita-jitar hari kan Abraham Lincoln.
Masu zafi
Samu kari