Latest
Wasu daga cikin manyan Kiristoci a Najeriya sun gina masallatai ga al'ummar Musulmi. Primate Elijah Ayodele shi ne na baya-bayan nan da ya gina masallaci.
Rahotanni daga kasar Iran sun tabbatar da rasuwar matar marigayi jagoran addini, Imam Khamenei watau Mansoureh Khojasteh Bagherzadeh bayan harin Amurka.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Mohammed Bello El-Rufai, ya fito ya yi magana kan ci gaba da tsare mahaifinsa da hukumar ICPC ke ci gaba da yi.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin yan kungiyar Shia'a a wasu jihohin Arewa sun fito domin zanga-zangar nuna takaicin kisan Ayatollah Ali Khamenei a Iran.
Kasar China ta nuna damuwa kan yaduwar rikicin Gabas ta Tsakiya bayan barkewar yaki tsakanin Amurka, Isra'ila da Iran, ta nemi a koma teburin tattaunawa.
Iran ta harba makaman "Kheibar" kan ofishin Netanyahu yau 2 ga Maris, 2026. IRGC ta ce makaman sun ratsa Iron Dome yayin da ake tattara asarar da aka yi.
Cikakken bayani game da makaman Iran da take amfani da su don daukar fansar kisan Khamenei. Barazanar mashigar Hormuz da yadda hakan ke shafar tattalin duniya.
Iran ta kai manyan hare-hare a Dubai da wasu kasashen makwabta biyu yayin da ta shiga rana ta uku ta yaki da Amurka da Isra'ila. An samu asarar rayuka.
Gwamnatin Saudiyya ta tabbatar tashin wuta a wata matatar ma mai girman gaske a kasar Saudiyya. Masana sun yi karin bayani game da harin Iran a Saudiyya.
Masu zafi
Samu kari