Latest
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta cafke wani matashi mai suna Timothy Emmanuel dan shekara 28, daga jihar Filato, inda yake wa rundunar soji sojan gona.
Cigaba da waiwaye kan abubuwan da tsohon ministan Sufurin jirgin sama, Femi Fani-Kayode yayi, an gano lokacin da yace mahaifiyar Kakarsa Fulani ce daga Sokoto.
Hukumar yan sanda a jihar Yobe ta damke wata matar aure yar shekaru 22, Khajida Yakubu, kan laifin kashe 'yayan kishiyarta uku da guba. Wannan abu ya faru.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto a ranar Asabar ta tabbatar da halakar rai 1 tare da sac wasu mutane masu yawa sakamakon farmakin da wasu miyagun 'yan bindiga.
Babban alkalin kotun daukaka kara na jihar Kano, mai shari'a Hussein Mukhtar, ya rasu yayin da yake shekaru 67 a ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya.
Wani dan majalisar wakilai, Musa Sarkin Adar, ya bayyana dalilin da ya sa jam’iyya mai mulki ke lallashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabanin 2023.
A watan Yuli an kwantar da tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, a wani asibitin waje, inda aka yi masa aikin Tiyata a gwiwa. Da farko mai magana da
Akalla Yarimomi 45 kawo yanzu sun bayyana niyyar na ahwa karagar mulkin Sarkin Sudan na Kontagora. Wannan ya biyo bayan rasuwar Sarkin Kontagora, Alhaji Said.
Dan takarar kujerar mataimakin gwamnan Kano a zaben 2019 karkashin jam'iyyar People Democratic Party (PDP), Aminu AbdulSalam, ya caccaki yan fanshon dake zagin.
Masu zafi
Samu kari