Latest
Babban alkalin kotun daukaka kara na jihar Kano, mai shari'a Hussein Mukhtar, ya rasu yayin da yake shekaru 67 a ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya.
Wani dan majalisar wakilai, Musa Sarkin Adar, ya bayyana dalilin da ya sa jam’iyya mai mulki ke lallashin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabanin 2023.
A watan Yuli an kwantar da tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, a wani asibitin waje, inda aka yi masa aikin Tiyata a gwiwa. Da farko mai magana da
Akalla Yarimomi 45 kawo yanzu sun bayyana niyyar na ahwa karagar mulkin Sarkin Sudan na Kontagora. Wannan ya biyo bayan rasuwar Sarkin Kontagora, Alhaji Said.
Dan takarar kujerar mataimakin gwamnan Kano a zaben 2019 karkashin jam'iyyar People Democratic Party (PDP), Aminu AbdulSalam, ya caccaki yan fanshon dake zagin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja a ranar Lahadi, zuwa birnin New York na kasar Amurka, domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya yi takakkiya zuwa gidan Ministan Sadarwa da tattalin arziki na zamani, Farfesa Isa Ali Pantami dake.
Olusegun Bamgbose, dan takarar shugaban kasa na sabuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (NNPP) ya rasu ranar Juma'a,17 ga watan Satumba, bayan fama da jinya.
Majalisar Dattawa ta bayyana cewa tana iya bayar da sammaci ga Shugabannin Hukumar Tashar Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) da NIMASA kan batan kudade a kulawarsu.
Masu zafi
Samu kari