Latest
Kamar yadda rahotannin tsaro suka bayyana, 'yan bindigan sun kutsa Rugan Mati da ke karamar hukumar Giwa ta jihar inda suka sheke wani Shuaibu Mati a yankin.
Hukumar Korafi da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta ce ta kama manyan motoci biyu na masara da ake zargi sun gurbata a kasuwar Dawanau.
Jam’iyyar APC ta ce ba ta tabbatar wa da tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan tabbacin tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 ba.
Manjo CL Datong, wanda aka yi garkuwa da shi lokacin da 'yan bindiga suka kutsa cikin Kwalejin sojoji na Najeriya (NDA) da ke Kaduna, ya sake samun 'yanci.
‘Yan bindiga sun tsare wasu hanyoyi a Katsina suna tsare Bayin Allah. Ana zargin wadannan ‘yan bindiga sun fito ne daga jejin jihar Zamfara inda ake buda wuta.
Wani makamin jami'a ya bakunci lahira yana tsaka da sallar juma'a wani yankin jihar Oyo. An bayyana yadda lamarin ya faru, kana za a yi jana'izarsa gobe Asabar.
Dazu Reno Omokri yace Femi Fani-Kayode ya ci amanar irinsu Sunday Igboho da Nnamdi Kanu. Shi ma Joe Igbokwe ya yi Allah-wadai da yadda aka karbi Fani-Kayode.
A matsayin jam’iyya da ke ba da lada ga masu yi mata biyayya, APC mai mulki na iya ba Femi Fani-Kayode damar tsayawa takarar shugaban kasa ko mataimakinsa.
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram sun yi awon gaba da tarakta biyar tare da kone wasu biya a Ngelbuwa da ke karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe a arewaci.
Masu zafi
Samu kari