Latest
Gwamnatin Nigeria ta ce kwanan nan za ta dawo da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter domin 'yan kasar su cigaba da morewa kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta tsige Mohammed Inuwa, shugaban masu rinjaye na majalisar, An tsige Inuwa, mai wakiltar mazabar Doka/Gabasawa a ranar Laraba
‘Yan bindiga sun dauke wani Fasto da Iyalinsa a karamar hukumar Zangon-Kataf. Sai an fito da N20m sannan ‘Yan bindigan za su saki Faston da suka dauke kwanaki.
Jirgin yaki ya yi aman wuta a yankin kauyen Buhari da ke karamar Yunusari a jihar Yobe da safiyar yau Laraba, inda ya yi sanadin mutuwar fararen hula da dama.
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, yana nan a rundunar yan sandan kasa.
Daga Shugaban kauyen Dasun Bwate na karamar hukumar Fufore a jihar Adamawa har mazauna yankin sun tsere bayan wani lamari da aka fi zargin tsafi ne yayi ajalin
Matar gwamna Abdullahi Umar Ganduje, na jihar Kano, Hafsat Ganduje, ta halarci taron bikin kammala karatun dan autan ta a birnin Landan na kasar Birtaniya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai hau mimbarin UN a New York ya yi wa Duniya magana. Buhari yana cikin masu jawabi a taron majalisar dinkin Duniya na 2021.
Alhassan Alhassan, wani fitaccen kwamandan ‘yan sa kai, ya rasa ran sa sakamakon musayar wutar da suka yi da masu garkuwa da mutane a dajin kauyen Tanahu dake m
Masu zafi
Samu kari