Latest
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya sha alwashin tarkata gwamnonin jihohin Oyo, Bauchi da na Enugu zuwa jam'iyya mai mulki bayan komawa.
Jam’iyyar APC tana cigaba da mamaye jam’iyyun hamayya. Gwamnonin PDP 3 ne suka tsallako jirgin APC bayan sun ci moriyar PDP, wanda ya girgiza kowa a siyasa.
Kungiyar kiristocin CAN ta kori shugaban ta na reshen jihar Gombe saboda taya Dr Isa Ali Pantami murnar zama farfesa. Sun ce shugaban ya yi katsalandan a kungiy
Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya maka gwamnatin kasar Kenya a kotu bisa laifin mika shi gwamnatin shugaban kasar Najeriya janar Muhammadu Buhari mai rita
Waɗanda jami'an yan sanda duka cafke da hannun kisan ɗan sanatan APC, Abdulkareem Na'Allah, sun bayyana babban dalilin da yasa suka shiga gidan wanda suka kashe
Tsohon ministan sufurin, Femi Fani Kayode ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC). Shugaban kwamitin riko na APC, Mai Mala Buni ne ya gabatar da shi g
Femi Fani Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama, ya sauya sheka inda ya koma jam'iyyar APC. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya karbe shi a Aso Rock.
Bikin sauya sheƙar yan siyasa na kara ɗaukar sabon salo a Najeriya, yayin da ɗan majalisar wakilai daga jihar Ribas, ya mika takardar komawa APC ranar Alhamis.
Wani sarkin gargajiya ya nemi mata su dage su karbe mulki a 2023 kasancewar suna da dukkan abubuwan da ake bukata su gaji shugaba Buhari a babban zabe mai zuwa.
Masu zafi
Samu kari