Latest
Da farko dai rundunar sojin ta musanta faruwar lamarin, amma a ranar Alhamis ta fitar da wata sanarwa tana bayyana kuskuren da ya faru har aka samu akasin.
Ebonyi - Gwamna jihar Ebonyi, David Umahi, yace baya bukatar baiwa wasu hakuri kan kalaman da ya yi wa shugaban ƙasa, Buhari, ka baya dana sanin yin kalaman.
Gwamna Mai Mala-Buni na Yobe ya umarci asibitocin gwamnati da ke Geidam da Damaturu da su bayar da kulawa ga waɗanda suka samu raunuka yayin harin jirgin yaki.
Masu garkuwa sun sace wani gidan gona, Jide Lawal, a gidan gonarsa da ke unguwar Agohun, Emoren - Imota, wani gari da ke kan iyakar jihar Legas da Ogun, The Pun
Mai fafutuka Aisha Yesufu ta je kafar sada zaumuntar zamani inda ta wallafa hotunan dan ta cikinta da ya kammala karatu a jami'ar Turai, Daily Trust ta ruwaito.
Gwamnatin Najeriya ta ce ya yi mamakin yadda kungiyar Yarabawa ke hada kai da IPOB wajen cimma wasu abubuwan su. Gwamnati ta ce IPOB kungiyar ta'addanci ce.
A makon nan PDP ta yi babban rashi a jihar Imo, mai magana da yawunta ya koma jam’iyyar APC. Ambrose Nwaogwugwu ya bayyana wa Duniya cewa Nwadike ya bar PDP.
Majalisar dokoki ta amincewa gwamna Abdullahi Ganduje ya ciyo bashin Naira biliyan 4. ‘Yan Majalisa sun amince a karbo aron kudi domin ayi ayyukan lantarki.
Kakakin Majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya bayyana cewa abinda masu rajin ballewa daga Najeriya ke yi kwanakin nan ya nuna cewa basu da banbancin.
Masu zafi
Samu kari