Latest
Dazu Reno Omokri yace Femi Fani-Kayode ya ci amanar irinsu Sunday Igboho da Nnamdi Kanu. Shi ma Joe Igbokwe ya yi Allah-wadai da yadda aka karbi Fani-Kayode.
A matsayin jam’iyya da ke ba da lada ga masu yi mata biyayya, APC mai mulki na iya ba Femi Fani-Kayode damar tsayawa takarar shugaban kasa ko mataimakinsa.
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram sun yi awon gaba da tarakta biyar tare da kone wasu biya a Ngelbuwa da ke karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe a arewaci.
Biyo bayan hauhawar bashin da ake samu a kasar nan, Sanata Ndume ya mayar da martani ga lamunin ciyo bashin gwamnatin tarayya na waje a lokutan baya -bayan nan.
Gwamnan Ebonyi ya yi wa Fani-Kayode kaca-kaca, yace ba shi ne ya jawo shi APC ba. Dave Umahi yace Fani-Kayode bai san lokacin da ya fice daga jam’iyyar APC ba
Shugabannin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya NARD sun yi Alla-wadai da hukuncin kotun ma'aikatan Najeriya da ta umurci mambobinta su koma bakin a
Wata mata mai neman mijin aure ta shiga gari rike da allo a garin Buza, Dar es Salaam tana bayyana irin namijin da take bukata don aure. A wani bidiyon Youtube.
Mahara sun kashe Abubakar Abdullahi, shugaban kungiyar Miyetti Allah a karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna bayan sun yi garkuwa da shi tare da neman N20m.
Kotun ma'aikatan Najeriya ta umurci Likitocin kungiyar Likitoci masu neman kwarewa (NARD) su dakatar da yajin aikin da sukeyi ba tare da bata wani lokaci ba.
Masu zafi
Samu kari