Latest
Kasar Isra’ila ta kaddamar da sababbin hare-hare a birnin Tehran da ke Iran da Beirut bayan rikicin da ya biyo bayan harin Amurka da Isra’ila kan Iran.
Isra'ila ta rufe Al-Aqsa a Ramadan yau 3 ga Maris, 2026 saboda yaƙin Iran. An hana sallah yayin da Falasɗinawa ke zargin ƙwace ikon masallacin da ƙarfin soja.
A labarin nan, za a ji cewa dan tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Adamu Atiku ya sanar da ajiye mukaminsa na kwamishina a gwamnatin Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Gwamnatin Faransa ta tura jiragen yaki a UAE domin kare sansanin sojinta daga hare-haren da Iran ke kaiwa kasashen da ke Gabas ta Tsakiya bayan harin Isra'ila/Amurka
Mai taimakawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan harkokin kasashen waje ya bukaci Majalisar dinkin duniya ta shiga gaba wajen warware rikicin Iran da Amurka.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027. Ya ce ya kamata a bar Kudu ta kammala shekara takwas.
Ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila ya bayyana cewa ba zai dauki nauyin fitar da kowa daga kasar ba yayin da Iran ke cigaba da ludugen wuta a Gabas ta Tsakiya
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ki ba wa jami'an hukumar ICPC hadin kai yayin da ake tuhumarsa da wasu laifuffuka,
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi taro da masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP. Gwamnan ya tabo batun ficewa daga jam'iyyar PDP don zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari