Latest
Jam'iyyar APC ta lissafo wa Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode tarin sharuddan da tace wajibi ne ya bi don ta amince da shi dari bisa dari.
Femi Fani-Kayode ya sake ziyartar wani Ministan Buhari a ranar Lahadi. Sanata George Akume ya shirya wa Fani-Kayode liyafa bayan barinsa Jam’iyyar PDP zuwa APC.
Kwamandan Operation haɗin kai, Christopher Musa, ya bayyana cewa addu'ar yan Najeriya ce ta fara kama yan Boko Haram yasa suke cigaba da miƙa wuya ga sojoji.
Shugaban mabiya aƙidar shi'a, Sheikh Ibrahim El- Zakzaky, ya gana da mabiyansa, waɗanda suka tsira daga rikicin da ya faru da sojoji a watan Disamba, 2015.
Duba da yadda ake ci gaba da karbar bashi a Najeriya, Obasanjo ya koka cewa, hakan zai haifar wa shugabanni masu zuwa a nan gaba babbar matsala, hakan ta'addanc
Jam'iyyar APC ta ba mambobinta hakuri kan karbar Kayode zuwa cikinta. Jam'iyyar ta shugaba Buhari ya yafe wa Kayode don haka ne ma aka hada masa liyafar shiga.
Mai magana da yawun jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Ribas, Chief Ogbonna Nwuke, ya mika takardar murabus daga mukaminsa ga shugabannin APC.
Binciken BBC Hausa ya gano ba a fara aikin wutar Mambila ba, shekara 40 da fara maganar aikin. Tsohon ministan wuta Injiya Saleh Mamman ya taba fadin wannan.
A yayin da ake ci gaba da shirin zaben 202, Atiku Abubakar na ci gaba da karbuwa a yankuna daban-daban na Najeriya. Jam'iyyu 17 na kudanci sun nuna goyon baya.
Masu zafi
Samu kari