Latest
Hukumar kwastam, ta bayyana cewa, za ta fara amfani da jirage marasa matuki domin gudanar da ayyukan sintiri da kame a iyokoki don samun saukin ayyukansu..
Rochas Okorocha ya na goyon bayan Gwamnonin kudu, ya nemi mulki ya bar Arewa. Sannan Tsohon Gwamnan ya fada wa Gwamnatin Buhari abin da ya dace tayi wa IPOB.
Peter Obi, tsohon gwamnan jihar Anambra ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya daina daukar hotunan da 'yan siyasa marasa tausayi da daraja da ke sauya.
Abdullahi Ganduje yace duk wanda ya iya allonsa, ya wanke a zaben 2023 domin bai tsaida magaji ba. Gwamna yace masu neman takara a Jam’iyyar APC sun cancanta.
Kungiyar Progressive Consolidation Group ta je Nasarawa, tana yi wa Osinbajo yaki. Gwamnatin Nasarawa tana goyon bayan Progressive Consolidation Group a 2023.
Edwin Clark, wani dattijon kabilar Ijaw ya caccaki gwamnatin Buhari kan yunkurin gina sansanin sojin ruwa a jihar Kano. Ya ce kamata yayi a Bayelsa ba a Kano ba
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, ba za ta ambaci sunayen mutanen da ke daukar nauyin ta'addanci ba, saboda ba shine a gabanta ba. Ta bayyana dalili.
Sanata Rochas Okorocha na jihar Imo ya bayyana yadda son hada kan Najeriya ke saka shi cikin tashin hankali. Ya shawarci mata da su shiga harkar siyasa sosai.
Jami'an hukumar EFFC reshen Ilorin sun kama wasu dalibai 30 da ake zargi 'yan damfara ta intanet ne a Jami'ar Jihar Kwara wato KWASU da ke Malete Hukumar ta ce
Masu zafi
Samu kari