Latest
Muaz Magaji ya soki yadda aka karbi tsohon ‘dan adawa, Femi Fani-Kayode. Dan Sarauniya ya yi Allah-wadai da Shugabanni da manyan Arewa kan karbar FFK a Facebook
Kakakin kungiyar dattawan arewa, NEF, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce ba tashi duniya za ta yi ba idan aka sake zaben dan arewa a matsayin shugaban kasar Najeriya.
Miyagun 'yan bindiga sun halaka rayuka biyar tare da barin wasu mutum biyar da miyagun raunika a karamar hukumar Shanga ta jihar Kebbi, Daily Trust ta tattaro.
Rigima na neman barka Jam’iyyar PDP a dalilin zaben shugabanni da lissafin 2023.‘Yan siyasan Arewa suna neman kujerar shugaban kasa, ‘Yan kudu suna cewa a’a.
Za a ji an ga fostar Femi Fani-Kayode yana neman Mataimakin Shugaban kasa a zaben 2023 amma Kungiyar tace ba ta san da zaman fastocinsa da Yahaya Bello ba.
A daren Lahadi ne miyagun 'yan bindiga suka kutsa yankin Zunuruk Agban da ke yankin Kagoro a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna,Daily Trust ta tattaro hakan.
Wani dan kasuwa mai suna Umar Aliyu, a ranar Juma'a ya yi karar wata Fatima Aliyu, karuwa a gaban alkalin kotun shari'a da ke Magajin Gari a Kaduna, kan sace ma
Sanata Shehu Sani, ya koma jam'iyyar PDP, wannan wata dama ce a gareshi da ake ganin zai iya cimma wasu abubuwa hudu idan ya wasu abubuwa suka tafi daidai.
Wasu 'yan bindiga sun dira coci, sun hallaka wani mutum, sun kuma sace mutane uku yayin da ake tsakiya da ibada a jihar Kogi. Wannan na zuwa ne bayan balle maga
Masu zafi
Samu kari