Latest
A wata fira da kafar watsa labarai ta BBC Hausa, Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi tsokacin kan zancen ranar da za'a maida hanyoyin sadarwa a jihar.
Abuja - Rahotanni daga fadar shugaban ƙasa sun nuna cewa, jiragrn yakin da Najeriya ta siya daga Amurka kashi na biyu guda 6 sun baro ƙasar, sun nufo Najeriya.
A yau ne aka samu labarin mutuwar wani tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia. legit ta tattaro muku bayanan da ya kamata ku sani akansa.
Wasu 'yan bindiga sun sace dalibai 10 a na wata jami'a a jihar Abia. An sace su tare da wasu mutane da ba san adadinsu ba a kan wata hanya a wani yankin jihar.
Allah ya yiwa wani tsohon matamakin gwamnan babban bankin Najeriya, Obadiah Mailafia rasuwa bayan gajeriyar rashin lafiya. Ya taba tsayawa takarar shugaban kasa
Ma'aikatar jin kai da walwala ta ƙasa, ta sanar da fara biyan ma'aikatan wucin gadi na N-Power da aka rike wa kuɗaɗen su na tsawon watanni bisa wasu dalilai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya cilla kasar Amurka domin halartar wani taro mai muhimmanci. Legit.ng Hausa ta samo muku hotunan lokacin tafiyar shugaban.
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, ya yi kira ga yan Najeriya su tallafawa gwamnatin tarayya wajen kawo karshen ƙalubalen tsaro da ya addabi ƙasa.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamoni na matukar tsoron sa hannu kan hukuncin kisa saboda ba za su so bayan kaddamar hukunci ba daga baya.
Masu zafi
Samu kari