Latest
Rochas Okorocha ya koka kan yadda gwamnatin Najeriya ke biyan kudade kalilan ga sanatoci duk da irin aikin da suke tafkawa a kasar. Ya ce akwai bukatar kari.
Wani jigo a jam’iyyar APC, Victor Ogene, ya shawarci mutanen yankin kudu maso gabas da su amince da jam’iyyar a yanzu ko kuma su yi hasarar faduwa a zaben 2023.
£1 ta koma N780, ‘yan canji suna saida $1 tsakanin N572 zuwa N575 a makon nan. A Kano kuwa, ‘Yan canji suna saida Dalar Amurka ne a kan sama da N575 a jiya.
Rundunar yan sanda reshen jihar Ekiti, ta tabbatar da cafke wasu mutum uku da ake zargin suna da hannu a sace wasu ma'aurata ana gaba da ɗaura musu aure a Ekiti
An zabi Sanata Zaynab Kure domin maye gurbin tsohon gwamnan Niger, Babangida Aliyu, a kwamitin amintattu na PDP (BoT) mai wakiltar shiyyar arewa ta tsakiya.
Rahoton dake hitowa daga jihar Ondo yanzun ya nuna cewa wani babban gini ya rguzo kan mutane, inda wata mata ta rasa rayuwarsta, wasu kuma suka makale a ciki.
Wani rikici da ya barke ya yi sanadiyyar mutuwar wani fasto a garin Abakaliki na jihar Ebonyi. Lamarin ya faru ne a kusa da wani otal, inda ake matasa ke rikici
Daga farkon shekarar 2021 kawo yanzu, Najeriya ta yi rashin manyan yan fafutuka hudu da suka shahara da adawa da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhhari.
Tiyata Kwamandan rundunar Operation Hadin Kai, Manjo Janar Christopher Musa, ya tabbatarwa yan Najeriya da duniya cewa za'a hukunta yan Boko Haram da suka mika
Masu zafi
Samu kari