Latest
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram da suka tuba sun bayyana dana sanin su kan ayyukan ta'addancin da suka yi a baya, sun roki ragowar abokan su mika wuya
Shugaban Darikar Tijjaniyya a Najeriya, Muhammadu Sanusi II, ya gargadi ‘yan Najeriya da su daina la’antar shugabanninsu saboda halin kunci da kasar ke ciki.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ya bayyana gaban Mai shari'a Sedoton Ogunsanya Ikeja.
Ana rade-radin za a sallami Ronald Koeman a Barcelona a nada Xavi ko Pirlo. An kara huro wa Koeman wuta ne ganin yadda kungiyar ta ke ta samun rashin nasara.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bayyana kwararan dalilan da suka janyo aikin wutar lantarki na Mambila da ke jihar Taraba ya kasa tabbata tsawon lokaci ba a kamma
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi ram da wani gurgu mai shekaru 22 mai suna Buhari Haruna daga karamar hukumar Kankia a kan zargin garkuwa da mutane.
Babagana Zulum na jihar Borno ya dakatar da dukkanin shugabannin kwalejin kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri, na tsawon watanni shida bayan ya kai ziyarar bazata.
'Yan NYSC sun hadu da fushin sojojin da ke koya musu fareti lamarin da ya kai ga har aka shanya su a rana aka ce kowa ya kwanta. bidiyo ya nuna yadda suka kwant
Shugaban kungiyar IPOB ya maka gwamnatin Buhari a kotu ya ce yana neman gwamnati ta biya shi N5bn saboda take hakkinsa da kuma kamo shi daga kasar Kenya haka ka
Masu zafi
Samu kari