Latest
Tsohon gwamnan jihar Kaduna da iyakansa sun aika da takardar da ke dauke da bukatun da suke nema daga wajen hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC.
Matakan tsige gwamna ko mataimakin gwamna a Najeriya bisa sashi na 188 na kundin tsarin mulki, tun daga gabatar da tuhuma har zuwa kaɗa ƙuri'ar ƙarshe.
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Seriake Dickson, ya fice daga PDP zuwa NDC, yana nuna damuwa kan lalacewar jam’iyyar a cikin taron manema labarai.
A labarin nan, za a ji cewa an fara hasashen dan siyasan da zai maye gurbin Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo idan aka tsige shi a matsayin mataimakin gwamna.
Wani tsohon sojan Amurka ya nuna adawarsa da yakin da kasarsa ta kaddamae kan Iran. Tsohon sojan ya je majalisa inda aka nuna masa fin karfi ta hanyar cafke shi.
Tsohon soja Brian McGinnis ya tayar da rigima a majalisar Amurka kan yaƙin Iran, inda aka kama shi bayan zanga-zanga, lamarin ya jawo hankalin duniya.
'Yan ta'adda sun kashe sojoji da fararen hula tare da sace mata 100 a Ngoshe, jihar Borno. Sanata Ndume ya kira ga daukar matakin soji cikin gaggawa yanzu.
Majalisar dokokin Kani ta tura takarda a hukumance domin sanar da mataimakin gwamnan Kano, Aminu Gwarzo shirin da ta fara na sauke shi daga mukaminsa.
Sabon shugaban rundunar yan sandan Najeriya, IGP Tunji Disu ya bayyana cewa rundunar na bibiyar abubuwan da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya domin shirin ko ta kwana.
Masu zafi
Samu kari