Latest
Dakarun Iran sun tabbatar da cewa sun kai hari kan tankar man Iran a cikin teku bayan kai hari kan jirginta na tafiya a teku bayan dawowa daga kasar Indiya.
Adadin wadanda suka mutu a yaƙin Iran ya zarce 1,000 ciki har da yara 175. Amurka ta rasa sojoji 6, yayin da rikicin ya bazu zuwa Lebanon, Kuwait, da Iraki.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya sanar da cewa ya rufe ofishinsa da ke Abuja saboda fargabar barkewar zanga-zangar da ke da alaka da kashe Khamenei a Iran.
A labarin nan, za a ji cewa wadansu alamu sun fara nuna cewa tabbas, akwai yiwuwar tsohon Ministan tsaro Muhammad Badaru Abubakar zai bar APC, ya koma adawa.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta tabbatar da rasuwar mataimakin sakataren yada labaranta na jihar Legas, Karamo Yesiro bayan kammala zaben shugabani.
Kasar Iran ta ce ta kashe sojojin Amurka a kwana biyar da suka shafe suna gwabza yaki da Amurka/Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Ali Larijani ne ya fadi haka.
An gudanar da taron tsaro a Abuja, inda ministan tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana rawar da sojojin Amurka za su yi a Najeriya bayan sauke su a Bauchi.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana cewa ya kira Firaministan Isra'ila kan yunkurin shiga Lebanon saboda harin Hezbullah don taimalon Iran
A labarin nan, za a ji cewa hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta a Najeriya, ICPC ta fitar da jerin abubuwan da ta kwato daga gida Nasir El-Rufa'i.
Masu zafi
Samu kari