Latest
Sir Roland Owie yana ganin ‘Dan Arewa ya dace da tutar PDP a zabe mai zuwa. ‘Yan Kudu sun yi mulki na shekaru 14, shekaru 3 rak Arewa ta samu a jam'iyyar PDP.
A jiya Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya caccaki Gwamnan CBN. Farfesa Yemi Osinbajo ya yi tir da tsare-tsaren bankin CBN, yace da sake a lamarinsu.
A karo na biyu a cikin shekara daya, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya kori Mu'azu Magaji daga mukamin da ya nada shi na shugabancin aikin bututun iskar gas.
'Yan bindiga da ba asan ko su wanene ba suna kai hari wani ofishin rundunar 'yan sanda da ke Umulokpa a jihar Enugu a karamar hukumar Uzo-Uwani a jihar Enugu. S
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana bukatar fara kera makamai a cikin gida saboda a rage shigo da wadanda ake shigo dasu daga kasar waje ga sojojin Najeriya.
Jam'iyyar PDP ta sanar da cewa, bayan kai mukamin shugabancin jam'iyya zuwa Arewa, ta fitar da farashin da za ta sayar da fom din tsayawa takarar mukamai a jam'
Kwamishina yaɗa labarai na jihar Kano, Muhammad Garba, ya bayyana cewa kowane ɗan takara a zaɓen shugabannin APC dake tafe yaje a masa gwajin shan kwayoyi.
Gwamnatin Kaduna ta amince da nadin Muhammad Inuwa Aminu a matsayin Waziri. Sarkin Zazzau, Ahmad Bamalli zai nada Wazirin Zazzau bayan shekara 1 a gadon sarauta
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sake sauye-sauye a bangarori daban-daban na hukumomi da ma'aikatun jihar ta Kaduna. Ga jerin sauye-sauyen nan.
Masu zafi
Samu kari