Latest
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kula da gidajen gyaran hali ta tabbatar da cewa Abba Kyari na tsare a hannunta bayan hukuncin babbar kotun Abuja.
Matar shugaban kasar Iraq, Shanaz Ibrahim Ahmed ta nuna cewa Kurdawa ba za su taya shugaban Amurka, Donald Trump yaki da Iran ba. Ta ce an yaudari Kurdawa a baya.
Isra’ila ta soke sallar Juma’a a harabar Masallacin Al-Aqsa da ke Kudus, tana danganta matakin da matsalolin tsaro sakamakon rikicin Amurka da Isra’ila da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar NNPP ta ja kunnen majalisar dokokin Kano tare da ba ya shawara game da shirin tsige Mataimakin Gwamna, Aminu AbdulSalam Gwarzo.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa zai shiga kasar Cuba domin hambarar da gwamnatin kasar bayan gama yaki da Iran da ya ke gwabzawa a yanzu.
Ayatollah Alireza Arafi ya zama shugaban rikon Iran bayan kashe Ayatollah Ali Khamenei. Abubuwan sani a kansa sun hada da wajen da aka haife shi da yaren da ya iya.
Jakadan Iran a Najeriya, Mahdavi Raja, ya tabbatar da cewa ‘yan Najeriya da ke zaune a Iran suna cikin koshin lafiya duk da rikicin Amurka, Isra’ila da Iran
Trump ya nemi taimakon Ukraine kan jiragen yakin Iran. Zelensky ya amince zai tura ƙwararru zuwa Gulf muddin Amurka za ta ba shi kariya ta Patriot.
Matatar Dangote ta yi magana kan matsalar da ake fuskanta dangane da samar da isashshen man fetur a duniya ta bayyana kokarin da za ta don kaucewa hakan a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari