Latest
Hukumar kula da abinci ta duniya ta yi gargadin cewa mutane miliyan 10.4 a Yammaci da Tsakiyar Afirka na iya fuskantar yunwa kan rikicin Iran da Isra’ila da Amurka.
Shugaban kasar Cuba, Miguel Díaz-Canel ya ce yana daidai da Trump idan ya shiga ksar shi zai kai farmaki. Trump ya nuna cewa zai kwace ikon kasar Cuba.
Rahotanni sun bayyana cewa Rasha na taimakawa Iran da bayanan tauraron dan Adam da fasahar jiragen yaki, ciki har da wuraren sojojin Amurka a Gabas ta Tsakiya.
Kungiyar kwadago sun bukaci karawa ma'aikatan gwamnati albashi da zai kai N154,000, karin kashi 120 cikin 100 saboda wahalar rayuwa da ma'aikata ke fuskanta.
A kotu a Abuja ta yanke hukunci ga Musa Ibrahim game da satar waya a masallaci yayin azumin Ramadan, inda aka umarce shi ya share masallaci na wata guda.
Ƙungiyar Saraya Awliya al-Dam ta kai hare-hare 50 kan sansanonin Amurka, yayin da Iran da Amurka ke sa-in-sa kan yadda aka kakkabo jirgin KC-135.
A labarin nan, za a ji cewa dubun wani dan leken asiri da keyi wa Isra'ila aiki a Iran ya shiga hannun mahukunta, an aika shi barzahu ana tsaka da yaƙi.
Hukumar IAEA ta ce an harba makami a tashar nukiliyar Bushehr a Iran baxana, babu barna da aka samu. Shugaban hukumar ya bukaci a yi taka-tsantsan yayin rikicin.
Mai alfarma Sarkin Musulmi a Najeriya ya yi Allah wadai da harin da Amurka da Isra'ila suka kai Iran a wata sanarwa da ya fitar kan duba watan sallah.
Masu zafi
Samu kari