Latest
Rundunar tsaron Isra'ila ta tabbatar da kashe wasu manyan jagorori a kasar Iran. Ta kuma bayyan shirin da take yi don ganin bayan Mojtaba Khamenei.
Rundunar IRGC ta tabbatar da kisan Brigadier Janar Gholamreza Soleimani da Ali Larijani a yaƙin da Amurka da Isra'ila ke yi da ƙasar Iran. Ga abin da muka sani.
Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya maida hankali kan tsaro maimakon siyasar 2027, biyo bayan kisan mutane 25 a hare haren bam a Maiduguri.
Shugaban kasar Amurka, Donald J Trump, ya ce farashin mai zai ragu sosai bayan yaƙin Iran ya ƙare, duk da tsadar man fetur da ake fama da ita yanzu.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci ministoci da sauran masu muƙaman siyasa masu neman takara a zaɓen 2027 su yi murabus kafin ranar 31 ga Maris, 2026.
Dan shugaban Najeriya, Seyi Tinubu, ya bukaci matasan su yi hakuri da amince da shugabancin mahaifinsa, ya ce wamnatin na gyara matsalolin tattalin arziki.
Ministocin cikin gida na kasashen Saudiyya da Qatar sun tattauna ta wayar tarho kan tasirin yakin Iran da Amurka/Isra'ila a yankin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban Amurka Donald Trump ya mayar da martani kan murabus din babban jami’in yaki da ta’addanci Joe Kent, wanda ya yi murabus saboda adawa da harin a Iran.
Rundunar tsaron al'umma ta NSCDC ta sanar da tura jami'anta wurare daban-daban domin aikin tsaro a lokacin bukukuwan karamar Sallah a jihar Kano.
Masu zafi
Samu kari