Latest
Amurka na duba yiwuwar amfani da kadarorin Iran da aka daskarar domin taimaka wa ƙasashen Tekun Fasha gyara barnar hare-haren da ake dangantawa da Iran.
Rahotanni sun bayyana cewa Pentagon ta ɗaga matakin sa ido kan Isra’ila zuwa mafi girma saboda zargin tattara bayanan manyan jami’an gwamnatin Amurka.
Matashin dan wasa, Zadok Yohanna, ya kafa tarihi bayan ya koma kungiyar Brighton & Hove Albion ta kasar Ingila. Ya doke tarihin da Mikel Obi ya taba kafawa.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya ce bai taɓa ɗora wa Goodluck Jonathan alhakin Boko Haram gaba ɗaya ba, domin tsaro nauyi ne na kowa.
'Yan bindiga dauke da makamai sum yi jami'an hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) kwanton bauna a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun kashe jami'ai 3 a harin.
Jam’iyyar NDC da takarar haɗin gwiwar Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na fuskantar turjiya daga wasu shugabanni da masu zaɓe a Arewacin Najeriya.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya bayyana cewa wasu gwamnonin jam'iyyar APC na zawarcinsa domin ya koma cikinta biyo bayan barin ADC.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar ADC da Nasiru Yusuf Gawuna ya bari ta fara nemansa domin ya tsaya mata takarar gwamnan jihar Kano bayan ya rasa a NDC.
Gwamnatin jihar Katsina ta yi magana kan sace tsohon janar tare da matarsa da 'yan bindiga suka yi. Ta bayyana irin kokarim da take yi domin ganin sun kubuta.
Masu zafi
Samu kari