Latest
Kasashen Larabawa ciki har da Saudiyya da Turkiyya sun yi Allah wadai da harin kasar Isra’ila kan Syria, suna kira ga duniya ta dauki matakin gaggawa.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta ba da tallafin kudade ga iyalan mafarautan da aka yi wa kisan gilla a Uromi ta jihar Edo.
Najeriya ta nuna cewa za ta ba da gudunmuwa wajen rage matsalolin man fetur da makamshi kan toshe Hormuz da Iran ta yi a yaki da Amurka/Isra'ila.
Dakarun sojojin kasar Denmark sun shirya da makamai domin tunkarar sojojin Amurka kan yunkurin mamaye tsibirin Greenland da Donald Trump ko son yi.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya fito ya ba da shawara ga kasashen Musulmi. Pezeshkian ya kuma musanta cewa Iran na son kera makaman nukiliya.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta kasar Iran (IRGC) ta bayyana cewa ta kaddamar da sababbin hare-hare kan Isra'ila da sansanonin sojojin Amurka.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana nazarin rage yawan sojoji a Gabas ta Tsakiya sakamakon yakin da ya ke da Iran. Tehran ta ki yarda da batun.
Gwamnatin shugaba Donald Trump ta cire takunkumi kan man Iran yayin da ake tsaka da yaki da Tehran. Iran za ta samu damar sayen makamai da kudin da ta samu.
Wani dan jarida mai zaman kansa a kasar Amurka, Nathan Levins ya yi ikirarin cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya rasu. Ya ce an yi zaman makoki.
Masu zafi
Samu kari