Latest
Dakarun kasar Iran sun tabbatar da kai hare-hare kaashen Jordan, Kuwait da Bahrain kan sansanonin sojin Amurka. Iran ta harba makamai masu linzami 12 kan Amurka.
A labarin nan, za a ji EFCC ta gabatar da shaida a gaban kotu wanda ya yi bayanai dalla-dalla a kan yadda aka yi aron jirgin Ethiopia ya zo a matsayin 'Nigeria Air'.
Kwamitin majalisar Dajalisar dattawa kan asusun jama'a, ya gudanar da zama a ranar Laraba, 10 ga watan Yunin 2026. Ya cimma matsayar a cafke Mele Kyari.
Hukumar Kwalejin Kimiyyar Lafiya da Fasaha ta jihar Ebonyi ta tabbatar da harin da wasu miyagu suka kai dakin kwanan dalibai mata, ta ce an jikkata mata tara.
Jam'iyyar ADC mai adawa ta rasa wasu daga cikin mambobin da take da su a jihar Katsina. Masu neman takarar kujerun majalisa sun sauya sheka zuwa PDP.
Shugaban EFCC na kasa, Ola Olukoyede ya ce kudin da wasu yan takara ke kashewa wajen neman mulki na taimaka wa wajen karuwar cin hanci da rashawa.
Wani jirgin saman helikofta na rundunar sojojin Pakistan ya gamu da hatsari. Jirgin saman ya fado bayan ya tashi inda dukkanin mutanen da ke cikinsa suka rasu.
Rundunar yan sanda ta fura dakaru zuwa yankin da aka samu rahoton tashin bam a kan titin Anka domin bincike wurin da kuma gabbatar da zaman lafiya.
Rahotanni sun nuna cewa malamin ya sa kayn yan bindiga ne domin fadakarwa a wani wasan kwaikwayo da aka saba shiryawa a makarantar a jihar Legas.
Masu zafi
Samu kari