Latest
Wasu kungiyoyin 'yan bindiga masu gaba da juna sun barke da fada a jihar Kaduna. Fadan ya jawo an hallaka manyan jagorori guda 4 na 'yan bindiga.
Kungiyar dattawan Arewa ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-baci kan tsaro, tana cewa Najeriya na fuskantar mummunar barazana.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargin sun tuba sun kashe sojoji takwas ciki har da wani Laftanar a harin da suka kai jihar Kaduna.
A labarin nan, za a ji yan bindiga a jihar Zamfara sun hallaka daya daga cikin dattawan da suka sace a yayin da suka kira zaman sulhu da sunan neman zaman lafiya.
Rundunar yan sandan jihar Zamfara ta bayyana cewa dakarun hadin gwiwa sun tura yan bindiga 6 zuwa lahira a yankin karamar hukumar Maru ranar Talata.
Matakin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dauka na kara yawan kungiyoyin gasar cin kofin duniya ya taimaka wasu kasashe sun samu dama a karon farko.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya sake jaddada kalamansa na cewa Iran ba ta da sauran rundunar sojoji. Ya ce ta yi watsi da damar ta tattaunawa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai fara kaddamar da manyan ayyukan more rayuwa a Abuja daga ranar Talata.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kashe Malam Yahaya Balli da ke matsayin shugaban Izala a karamar hukumar Besse a jihar Kebbi bayan garkuwa da shi.
Masu zafi
Samu kari