Latest
Sarki Muhammadu Sanusi ya yi wa mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima raddi game da cewa Kano cewa ta samar da Aliko Dangote da Abdul Samad Rabiu.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore wanda ya saka Najeriya a gaba game da zargin kisan kiristoci ya bayyana cewa dokar ƴan sandan jihohi zai taimaki kasar nan.
Jagoran jam'iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson , ya nuna cewa ba su karvi ko sisin kwabo ba kafin mika tikitin takara ga Peter Obi da Rabiu Kwankwaso.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sauye-sauyen a mukamanasu ba gwamna Abba Kabir Yusuf shawarwari, inda aka ɗaga likkafar wasu tare da yin sababbin nade-nade.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun tabbatar da mutuwar fitaccen ɗan bindiga da akae kira Ibrahim Baccujo bayan an dakile yunkurin sace ɗaliban WAEC a Iluke.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka ta kulla yarjejeniya da Iran kuma yakin da suke ya zo karshe, za a saka hannu kan yarjejeniyar.
Hukumar IAEA ta bayyana yadda aka gudanar da aikin kwashe sinadarin Uranium daga Venezuela zuwa Amurka cikin tsauraran matakan tsaro domin kauce wa barazana.
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce an cimma fahimta kan batun kayan nukiliyar Iran, amma ya bayyana cewa an binne wasu a ƙarƙashin dutse mai ƙarfi
Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda, ya bukaci 'yan bindiga da ke addabar mutane da su zabi hanyar ci gaba maimakon barna domin su rayu.
Masu zafi
Samu kari