Latest
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar hutu domin murnar zagayowar ranar dimokuradiyya. Za a yi hutun ne domin tunawa da mulkin dimokuradiyya.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince cewa kwamitin kula da asusun gwamnati ya wuce gona da iri a bincike yadda aka yi da N210trn a NNPCL karkashin Mele Kyari.
Tsohon mataimakin darakta a hukumar tsaron farin kaya ta kasa (DSS), Dennis Amachree, ya yi bayani filla-filla kan mutuwar marigayi Janar Sani Abacha.
Kakakin kwamitin tsaro na majalisar Iran, Ebrahim Rezaei ya tabbatar da cewa al'ummar Iran ba za su amince da mika wuya ba, inda ya ce Amurka ce ya kamata ta yi.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin da ya jawo sanadiyyar kashe 'yan sa-kai a jihar Plateau. Mutanen yankin sun shiga alhini da fargabar kisan.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin kafa rundunar ‘yan sandan jihohi a Najeriya bayan ‘yan majalisa 288 sun kada kuri'ar goyon bayan wannan kudiri.
Wata kungiyar Musulmi ta FASON ta bayyana cewa addinin Musulunci ba shi da alaka da ta'addanci, garkuwa da mutane, fashi ko sauran miyagun laifuka.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa suna da karfin da ake bukata wajen samun nasara a kowane irin zabe a Najeriya.
Babbar kotun jihar Filato ta gamsu fa bayanan Fatima Baba da mahaifinta, ta amince cewa duk Bahaushen da aka haifa a Jos ta Arewa dan asalin yankin ne.
Masu zafi
Samu kari