Latest
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa sun cimma yarjejeniya da Iran a ranar Lahadi, 14 ga Yunin 2026. Za a bude Hormuz. Mai ya fara sauka a duniya.
A labarin nan, za a ji iyalan babban jami'in soja, Manjo Janar Rabe Abubakar da ya rasu a hannun ƴan bindiga sun ƙaryata cewa ciwon sukari ne ajalinsa.
A labarin nan, za a ji iyalan tsohon babban jami'in soja, Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya sun nuna shakku game da hanyar da aka bi wajen karbo gawar mahaifinsu.
Reno Omokri ya ce kudin da gwamnatin Bola Tinubu ta samu bayan cire tallafin mai sun taimaka wajen kara ajiyar kudaden waje zuwa dala biliyan 50.26.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi aika-aika a jihar Neja. Hatsabiban sun kona gidajen mutane tare da hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Wani jirgin saman rundunar sojojin sama ta kasar India ya gamu da hatsari. Jirgin saman ya yi hatsari ne a jihar Assam inda sojoji biyar suka mutu.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan rasuwar da Manjo Janar Rabe Abubakar ya yi a hannun 'yan bindiga a jihar Katsina.
Ƙasar Iran ta ce babu amfani da ci gaba da tattaunawar sulhu da Amurka bayan harin Isra'ila a Beirut, tana zargin Washington da kasa cika alkawuranta.
Mazauna yankin Bwari a babban birnin tarayya Abuja sun shiga firgici bayan gano gawar wata mata da aka cire wa kai a wani gini da ba a kammala ba.
Masu zafi
Samu kari