Latest
Kungiyar matasan Arewa ta AYA ta yi zargin cewa wasu manyan yan siyasa sun fara kulla-kulla domin ganin an sauke manyam hafsoshin tsaron kasar nan.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa babu laifi Iran ta mallaki makamai masu linzami saboda wasu kasashen da ke kusa da ita suna da irinsu.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da sabuwat tashar talabijin da za a rika kallo kyauta domin bunkasa fasahar zamani. Ta samar da tashohi sama da 100 na kyauta.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan belin da ICPC ta ba Nasir El-Rufa'i inda ya ce sharudan sun yi tsauri sosai kuma yana bukatar a masa adalci.
Mawakin APC, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa bai kamata a rika magana kan 'yan ta'adda a intanet ba. Ya ce bai so maganar Atiku kan sace mahaifiyarsa ba.
Yan majalisar wakilan tarayya na jam'iyyun adawa sun bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jagoranci kasar nan yadda ya kamata ko ya yi murabus.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kebbi sun samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin mambobin kungiyoyin ta'addanci ne na Boko Haram da Lakurawa.
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga sun kashe mutane biyu tare da sace 17 a hare-haren Sabon Birni da Wurno a jihar Sokoto, ciki har da mata da yara marayu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya nuna yiwuwar sake kai hari a Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ya ce zai yi hakan idan bai gamsu da yarjejeniyar ba.
Masu zafi
Samu kari