Latest
Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu da gwamnan Enugu Peter Mbah na fuskantar ƙalubale saboda ƙararsu da aka kai kotun sauraron ƙararrakin zaɓe kan batun.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun halaka d'an sanda mai matsayin insufekta a gefen shingen ababen bincike a ƙaramar hukumar Ughelli ta arewa da ke jihar Delta.
Sabon kwamandan rundunar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahin Daurawa ya ce tuni suka yi nisa a shirye-shirye daura auren mutun 1,000 karƙashin Hisbah.
Babban alkalin alkalan jihar Ekiti, Oyewole Adeyeye, na kwance a Asibiti ana kulawa da lafiyarsa biyo bayan ginin ya ruguje a kansa ranar Laraba a babbar Kotu.
Hukumar 'yan sandan ta bayyana cewa jami'an sashin tattara bayanan sirri sun damƙe Yusuf Usah bisa zargin hannu a harin da aka kai wa Ayarin babban fasto a Edo.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana dokar ta ɓaci kan samar da abinci a Najeriya, ya umarci komai ya koma karkashin majalisar tsaro ta ƙasa.
Jam'iyyar Labour ta buƙaci a gaggauta korar shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), sannan a kuma gudanar da bincike ƙwaƙwaf a hukumar zaɓen.
Rundunar sojin Najeriya da ke karamar hukumar Mangu a jihar Plateau ta hallaka tsagera 'yan bindiga uku da kwato muggan makamai a hannunsu bayan wani artabu.
Gwamnan jihar Kano zai ba masu nakasa damar zuwa jami'o'in kasashen waje. Wani malami ya yaba da lamarin, ya ce tsari ne mai kyau domin su ma su na neman ilmi.
Masu zafi
Samu kari