Latest
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin Kano ta bayar da umarnin a saki tsohon kwamishinan jihar Kano da ake zarginsa da wawure har naira biliyan ɗaya.
Matashi dan Najeriya ya shiga wani yanayi na damuwa bayan budurwarsa ta shimfida masa sharuda kan lokacin da zai dunga hada shimfida da ita. Ya ce ba zai iya ba
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Gregory Obi, ya musanta cewa yana shirin sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a shekarar 2027.
Gwamnatin tarayya na shirin maye gurbin nada-naden hukumomin gwamnati da aka rushe yayin da shugaba Tinubu ya kafa kwamiti karkashin jagorancin Gbajabiamila.
Wata matar aure ta bayyana gaskiya, ta ce tun ta yi aureta gano mijinta juya ne daga nan ta samu lasisin zuwa tana samun maza su mata ciki ta haifa masa a gida.
Wani ango da amaryarsa sun burge mutane da dama a soshiyal midiya bayan bayyanar wani bidiyonsu zaune kan baro yayin da ake tuka su zuwa wajen daurin aurensu.
Wata matar aure ta koka bayan mijinta ya yi ƙaura da cin abincinta saboda ta bari wani garjejen ƙato ya yi mata tausa lokacin da suka je wajen ɗimami jiki.
Bello Matawalle, tsohon gwamnan Zamfara ya kara kokarin kwace mulki daga hannu gwamna Dauda Lawal a gaban kotun zaɓe, ya gabatar da shaidu 19 ranar Jumu'a.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana cewa nan bada daɗewa ba gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu zai dawo gida Najeriya daga jinyar da yake yi.
Masu zafi
Samu kari