Latest
Elijah Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, ya ce mutum mafi dacewa da zama shugaban jam’iyyar APC na kasa shine Tanko Al-Makura, ba Ganduje ba.
Wata matashiya ta kama makwabciyarta tana dauke mata sakon kaya da aka kawo mata da taimakon kamarar CCTV da ta dasa wanda ya dauke ta tana cikin aika-aikar.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah a ranar Asabar, ya samu digirin digirgir a fannin Dabaru da kere-kere daga makarantar Said Business School na Jami’ar Oxford.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno ya bayyana dalilan da ya sanya ya sake naɗa kwamishinonin da suka yi aiki a gwamnatin magabacinsa, tsohon gwamna Udom Emmanuel.
Hukumar dakile yaduwar cututtuka masu harbuwa ta NCDC, ta bayyana cewa cutar mashako wacce ake ce ma 'diphtheria' a turance ta halaka mutane 80 a Najeriya.
Rayukan mutum shida ne suka bar duniya bayan sun kwankwaɗi barasa a jihar Ogun. Mutanen dai sun ce ga garin ku nan ne bayan shan barasar wacce abokinsu ya basu.
Al'ummar kauyen Tulu da ke yankin Lame ta karamar hukumar Toro a jihar Bauchi sun zargi mai anguwar Tulu da kwace masu filayensu don amfanin kansa. Ya karyata.
Kungiyar ɗalibai ta ƙasa (NANS) ta shirya gudanar da zanga-zangar bai ɗaya kan ƙarin kuɗin makarantu da aka yi a makarantun gaba da sakandire a faɗin ƙasa nan.
Abba ya rufe shar'iarsa a matsayin wanda ake kara na 2 a shari'ar da ke guda a kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Kano da SSG a matsayin shaida shi kadai.
Masu zafi
Samu kari