Latest
Jerin wasu da su ka gamu da irin bakin cikin Maryam Shetty a tarihin Najeriya. A 2023, akwai ‘dan takaran da ya ga haka, an yi haka a zaben Gwamnan Kogi a 2015.
Reno Omokri ya yi magana kan buƙatar Najeriya ta sake dawo da doka da oda a Jamhuriyar saboda ƴan gudun hijira da baƙin haure da za su kwararo zuwa Najeriya.
Hukumar matasa masu yi wa kasa hidima, NYSC ta musanta jita-jitar cewa za ta tura masu bautar kasa zuwa Jamhuriyar Nijar don taimakawa sojojin Najeriya a yaki.
Wasu ɓata gari da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun janyo an tafka asarar sama da miliyan 70 a fitacciyar tsohuwar kasuwar Gombe bayan sun banka wa shaguna wuta.
Zuwa yanzu an tantance kusan duka Ministocin. Mutum 2 su ka ragewa ‘Yan Majalisa, Sai ranar Litinin ne Festus Keyamo da Mariya Bunkure za su san makomarsu.
Jim kadan bayan Mariya Mahmoud Bunkure ta maye gurbin Maryam Shetty, sai aka ga Abdullahi Ganduje, Goggo Mariya Mahmoud Bunkure da wasu na gulmar Maryam Shetty
Yanzu ne muke samun labarin yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wani hadimin sanata a jihar Legas. An bayyana yadda lamarin ya faru a yayin da yake kan hanya.
Bola Ahmed Tinubu zai zo da irin na sa tsare-tsaren na dabam. Za a ga sauye-sauye a Ma’aikatun gwamnatin tarayya zuwa lokacin da za a rantsar da Ministoci.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana dalilin da ya sanka sauya sunan Dr. Maryam Shetty da na Mariya Mahmoud Bunkure cikin ministoci.
Masu zafi
Samu kari