Latest
Nyesom Ezenwo Wike ministan babban birnin tarayya Abuja ya yi magana dangane da dambarwar rikicin siyasar jihar Rivers da batun tsige Gwamna Fubara.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Sanata Atiku Abubakar Bagudu ya yi bayanin yadda gwamnatin tarayya za ta batar da karin N2.18tr nan da zuwa karshen shekara.
Wasu ƴan ta'adda mayaƙan ƙungiyar Boko Haram sun salwantar da rayukan mutim 16 a wani ƙazamin hari da suka kai ƙaramar hukumar Geidam ta jihar Yobe.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya karɓi baƙuncin takwarorinsa na PDP kan batun tsige gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, mai takun saƙa da Wike.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya gana da gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan batun tsige Fubara.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar kwamushe wasu 'yan daudu guda 8 da ke tikar rawa a wurin bikin uban gidansu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aike da sako ga majalisar wakilan tarayya inda ya buƙaci ta amince masa ya ƙara N2.1tr a kasafin kuɗin 2023.
Kotun ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da jam'iyyar APGA ta shigar domin neman a tsige gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, na jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
NWC na jam'iyyar PDP ta ƙasa ta tsoma baki a taƙaddamar da ta shiga tsakanin gwamna Similanayi Fubara da majalisar dokokin jihar Ribas kan batun tsige shi.
Masu zafi
Samu kari