Latest
Matsin rayuwa ya sanya wani fasto a Najeriya daina karbar kudin baiko don saukakawa masu zuwa cocinsa a Najeriya. Ya bayyana dalilansa masu karfi kan hakan.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan Taraba, Darius Ishaku da Bello Yero a gaban kotu kan tuhuma 15.
Gwagwarmayar samun 'yancin kai cike take da jajircewa da sadaukarwa. Akwai abubuwa da dama da suka taimaka a kokarin Najeriya na samun 'yancin kai daga Turawa.
A wannan labarin, gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce babu abin da yan kasar nan za su yi sai godiya ga mahallicci da ya nuna masu zagoyar samun yancinta.
Gwamnatin tarayya ta ce ƙasar China a shirye take ta ƙara bai wa Najeriya bashin maƙudan kuɗi, ta ce Tinubu bai roki a yafewa kasar nan wani bashi ba.
Hadarin mota ya ritsa da yan Maulidi a jihar Jigawa. Mutane shida sun rasu guda tara sun samu munanan raunuka. Rundunar yan sanda sun fara bincike kan hadarin.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gargaɗi Kanawa masu shirin fita zanga-zanga ranar 1 ga watan Oktoba, ta ce ba za ta bari a karya doka da oda ba.
Najeriya ta cika shekaru 64 da samun 'yanci a ranar Talata, 1 ga Oktoba. Jiga jigan 'yan Najeriya akalla 10 ne suka share fagen samun 'yancin kan kasar.
Rundunar yan sandan Yobe ta kara yawan jami'an tsaro a fadin jihar domin tabbatar da tsaro yayin bikin zagayowar ranar samun yancin kan kasar nan.
Masu zafi
Samu kari