Latest
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da faduwar wani gini a Kano wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba a san adadinsu ba. Ana aikin ceto
Rahoton da kasar Amurka ta fitar a kan zaben 2023 a Najeriya ya nuna cewa an samu kura-kurai da dama ciki har da amfani da addini wurin dakile mata
Gloria Olotu, daraktar kudi da asusu ta hukumar TETFund ta kwana a hannun hukumar yaki da rashawa ta ICPC kan zargin sa hannu a badakalar kwangilar N3.8bn.
A safiyar ranar Juma'a, 26 ga watan Afrilu 'yan bindiga suka kai hari kauyen Maradun da ke jihar Zamfara inda suka kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu 30.
Wasu mahara sun yi kwantan ɓauna, sun halaka babban kwamandan rundunar dojoji a yankin ƙaramar hukumar Kanƙara a jihar Katsina ranar Alhamis da ta wuce.
Wasu 'yan bindiga sun yi ajalin wani mutum tare shugaban jam'iyyar APC a yankin Mai Dabino da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Makarantar kasa-da-kasa ta Amurka da ke Abuja (AISA) ta aika wasika ga hukumar EFCC inda ta nemi mayar da $760,000 na kudin makarantar ƴaƴan Yahaya Bello.
Matsalar ruwa ta addabi yankin Arewacin Najeriya musamman a wannan lokacin da ake rashin wuta da tsadar mai. Legit ta tattsro halin da ake ciki a wasu jihohin
Dattijon ƙasa kuma tsohon ɗan majalisar tarayya a jamhuriya ta biyu, Sidi Ali, ya kwanta dama ranar Alhamis da yammaci. Ya rasu yana da shekaru 86.
Masu zafi
Samu kari