Latest
Fitaccen mai amfani da kafar sadarwa, Reno Omokri ya soki Bola Tinubu kan rattaba hannu a dokar sauya taken Najeriya inda ya ce an tafka babban kuskure.
A ci gaba da kokarin kawo karshen duk wani nau'in ta'addanci, wani kwamandan ƴan ta'adda ya ji wuta ya miƙa wuya ga rundunar sojojin Najeriya a Kaduna.
Najeriya ta fuskanci koma baya yayin da tauraron dan wasanta Victor Osimhen ba zai taka leda a wasanni biyu na gasar cin kofin duniya na shekarar 2026 ba.
Aliko Dangote ya sanar da cewa zuwa karshen shekarar 2025 duka motocinsu da ke kamfanin siminti za su koma amfani da gas domin rage dogaro da fetur.
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci (NSCIA) ta yi kira ga malaman addinin musulunci na Kano da su kiyaye harsunansu kan rikicin masarautar Kano.
Kotu ta sallami shugaban Miyetti Allah Kautal Kore Bello Bodejo daga tuhumar da ake masa na ta’addanci wanda ofishin babban lauyan gwamnatin tarayya ya shigar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda majalisar jamhuriya ta uku ta masa sharar fage wajen samun nasara a babban zaben shugaban kasa a shekarar 2023.
Kimar kuɗin Najeriya ta dawo yayin da Dalar Amurka ta sake yo ƙasa a kasuwar hada-hadar kuɗi ta bayan fage, haka abun yake a kasuwar da gwamnati ke kula da ita.
A yau Laraba 29 ga watan Mayu, Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan sabuwar dokar da aka kirkira ta sauya taken Najeriya zuwa "Nigeria We Hail Thee".
Masu zafi
Samu kari