Latest
Gwamna Alex Otti ya yi alƙawarin tukuicin N25m ga duk wani ya taimaka da sahihan bayanai har aka cafke ko da mutum 1 mai hannu a kisan sojoji a Aba.
Kwamishinan ƴan sanda ya bayyana cewa rundunar na cikin ruɗani kan wane umarnu za ta ɗauka daga cikin 5 da aka aiko mata, ta tuntuɓi ministan shari'a na ƙaaa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya fada kuma ya nanata cewa zai kori wasu ministocinsa. Mutane sun zabi Ministocin Tinubu da ya kamata a fara sallama tun yanzu.
Sarkin Kano na 14 Muhammadu Sanusi ll, ya ce ya kamata gwamnati ta riƙa cizawa tana hurawa game da haraje-haraje ana haka ne sai aka ji zai koma gadon sarauta.
Ranar Alhamis Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gana da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaron ƙasa, Malam Nuhu Ribaɗu kan rikicin kujerar sarautar Kano.
Hankulan mutane sun kwanta bayan Muhamnadu Sanusi II da Aminu Adi Bayero sun yi sallar Jumu'a a masallatar daban-daban a jihar Kano, komai ya lafa.
Wani kwararren lauya dan asalin jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya bayyana cewa har yanzu Aminu Ado Bayero ne halastaccen sarkin Kano ba Muhammadu Sanusi Ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo bisa nagartacceɓ shugabancin da ya ke yi wanda ya zama abin koyi ga ƴan ƙasa.
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya sauya taken Najeriya, kungiyar lauyoyi ta ALDRAP ta shirya maka shugaban a kotu kan rashin bin tsari wurin tabbatar da dokar.
Masu zafi
Samu kari