Latest
Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da ceto sauran daliban Jami’ar CUSTECH guda takwas da aka sace a jihar a farkon watan Mayu bayan hallaka biyu daga cikinsu.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke wani magidanci bisa zargin yunkurin siyar da yar cikinsa kan N1.5m. An cafke shi ne a cikin otel.
Yayin da ake cikin mummunan yanayi a Najeriya, tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasano ya nemo mafita ga rashin shugabanci da ake fama da shi a kasar.
Kungiyoyin kwadago sun bukaci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya sanya baki a tattaunawar da ake yi kan mafi karancin albashi domin hana shiga yajin aiki.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ja hankalin iyayen yara da su kula da tarbiyar 'ya'yansu domin samar da ingantacciyar Kano da kasa baki daya.
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umar Bago ya tallafawa dalibai da ke karatu a Jami'ar Abdulkadir Kure da ke jihar inda ya rage kaso 50 na kuɗin da suke biya.
Kwamishinan kananan hukumomi da masarautu na jihar Bauchi ya yi bankwana da duniya. Ahmed Jalam ya rasu ne a wani hatsarin mota da ya ritsa da shi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da kisan da aka yiwa jami'an sojoji a jihar Abia. Tinubu ya umarci hukumomin tsaro su cafko masu hannu a harin.
Muƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Umar Damagun ya bayyana cewa lokaci ya yi da babbar jam'iyyar adawa za ta koma gidanta na asali, ya roƙi mambobi su ƙata hakuri.
Masu zafi
Samu kari