Latest
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Etop Essien, mataimakin kwanturola mai kula da harkokin kudaden shiga a hukumar kwastam ta Najeriya (NCS).
Wani jigon PDP, Rilwan Olanrewaju ya bayyana jihohin Najeriya da ya kamata ace suna biyan sama da N100,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ga ma'aikata.
Kudurin sabunta dokar Masarautar Sokoto ya tsallake karatu na daya da na biyu a zauren majalisar Sokoto. Ana fargabar kudurinzai rage ikon Sarkin Musulmi
Shahararren mawaki David Adeleke da aka fi sani da Davido ya gwangwaje amaryarsa, Chioma da kyautar dalleliyar mota kiarar SUV da kamfanin GAC motos ya ba su kyauta.
An wayi ranar Talata da fargaba a jihar Ribas bayan wani mai zanga-zanga ya tarwatsa kansa da nakiyar da ya ke dauke da ita a kofar otal din Hotel Presidential.
Gwamnatin tarayya ta dauki gabarar magance gurbata yanayi da ake yi da robobi da leda ta hanyar haramta amfani da su sau daya kawai a ma’aikatu da hukumoni.
Rahota ni daga jihar Adamawa sun nuna cewa mutane sun shiga baƙar wahala sakamakon yajin aikin dillalan mai masu zaman kansu (IPMAN), lita ta kai N2000.
Gwamnatin Kano ta bayyana fitar da N600m a matsayin kasonka na kudin gabatar da ayyukan ci gaba a jihar da hadin gwiwar kungiyoyi masu zaman kansu.
A yau Litinin babban jami'in kwastam, Etop Andrew Essien ya fadi ya mutu a majalisar wakilai. Legit ta tattaro muku manyan abubuwa uku da ya kamata ku sani a kansa.
Masu zafi
Samu kari