Latest
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Merit Gold Eberechi ta dira kan Kiristoci 'yan uwanta kan yadda suke murna da auren Davido duk da haihuwarsu a layi.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima da gwamnonin jihohi sun shiga taron majalisar tattalin arziki a Villa, za su tattauna batun mafi ƙarancin albashi.
Yayin da rikicin masarauta ke kara kamari a Sokoto, babbar kotun jiha ta dakatar da gwamna Ahmed Aliyu daga tsige hakimai biyu da ta dakatar a baya.
Rundunar sojin Najeriya ta yi kira na musamman ga yan bindiga kan magance matsalar tsaro a Najeriya. Laftanal Janar Taoreed Lagbaja ne ya yi kiran a Bauchi.
Ofishin kula da basussuka (DMO) ya bayyana basussukan da ake bin kasar nan. DMO ya ce a cikin wata uku na farkon 2024, Najeriya ta ciyo bashin Naira tiriliyan 7.7.
Rahotanni sun nuna cewa zuwa yanzu mutum 23 sun rasu sakamakon harin wuta da aka kai masallaci a Larabar Abasawa da ke ƙaramar hukumar Gezawa a Kano.
Rikicin masarautar Kano na kara kamari yayin da aka hango fadar Nassarawa ta kafa tutar sarauta. Da sanyin safiyar yau Alhamis aka hango tutar sarauta.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya nemi alfarmar hukumar EFCC yayin da ake ci gaba da tuhumarsa kan badakalar N80bn inda ya bukaci mayar da shi jihar.
Matsalolin rashin tsaro a jihar Kaduna ya sanya runduna sojojin kasar nan kara daukar mataki domin magance matsalar. Runduna ta kara samar da rundunonin sojoji.
Masu zafi
Samu kari