Latest
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi alkawarin tallafawa wani matashi mai suna Umar Ibrahim Umar domin ya fara sana'ar POS. Matashin ne ya fara neman taimako.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kare sukar da wasu ke yi ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na cewa ya tsani 'yan Arewa, ya ce hakan ba gaskiya ba ne.
Ranar Jumu'a, 5 ga watan Yuli, 2024 babbar kotun tarayya mai zama a Abuja za ta fara sauraron ƙarar da APC ta Arewa ta Tsakiya ke neman a sauke Ganduje.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Yobe ta kama wata matashiyarmatar aure mai suna Zainab Isa bisa zargin hallaka mijinta Ibrahim Yahaya a Damaturu.
Yayin da 'yan Najeriya ke ta wayyo-wayyo saboda tsananin rashi da hauhawar farashi, an gano fadar shugaban kasa ta sayi tayoyin mota na miliyoyin Naira.
Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya gargadi jami'an sojoji da su kaucewa duk wani lamari da ya shafi kabilanci ko bangarancin addini inda hakan zai raba Najeriya.
Peoples Democratic Party (PDP) ta samu gagarumin goyon baya yayin da ake shirin babban zaben gwamna a jihar Ondo ranar 16 ga watan Nuwamba, 2024.
Yayin da ake dambarwa kan sarautar Kano, Kwamishinan 'yan sanda a jihar, Salman Garba ya magantu kan yadda zai yi aiki a jihar duk da rigimar sarauta.
Bayan korafin Hajiya Aisha mai dafa abinci daga jihar Bauchi, wani bawan Allah ya sayi abincin gaba daya bayan ta nemi taimakon jama'a kan yaudararta da ka yi.
Masu zafi
Samu kari