Latest
Babbar kotu dake zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da daurarren shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar gabanta kan gwamati.
Gwamnatin jihar Kano ta ba kwamishinan shari'a umarnin dakile hanyoyin da masu safarar kwayoyi ke samun umarnin kotu na sakin kayansu da aka kwace.
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya ce zai rama abin da Nyesom Wike ya masa na caccaka a gaban jama'a idan suka sake haduwa a wajen taro.
Wasu daga cikin 'yan kunar bakin wake mata guda biyu sun shiga hannun hukumomi. 'Yan kunar bakin waken dai sun tayar da bama-bamai a jihar Borno.
Kimanin matafiya 20 ne rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da matafiya a kan hanyar Sagamu-Ijebu-Ode a ranar Lahadi da misalin karfe 9 na dare.
Jirgin dakarun sojin saman Najeriya ya tafka hatsari a ƙauyen Tani dake ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna. Matuƙin jirgin cikin gwanancewa ya tsira da ransa.
Rahotanni sun yadu cewa 'yan ta'addan Boko Haram sun kwararo zuwa jihar Neja daga Jamhuriyar Nijar da Jamhuriyar Benin. An gano gaskiya kan batun.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana alhini kan harin kunar bakin wake da wata mace ta kai, da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 18
An kubutar da mutane biyu da aka yi garkuwa da su a ranar Lahadi bayan wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Guto da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari