Latest
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya gargadi jami'an gwamnati da suka karkatar da kudaden goron Sallah da aka ba ma'aikata da su mayar da su.
Mai shari’a Deinde Isaac Dipeolu na babbar kotun tarayya ya umarci tsohuwar ministar harkokin jin kai da ta yi bayanin N729bn da ta ce an rabawa talakawan Najeriya.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Idris Abdul'aziz ya yi martani kan dambarwar sarautar Kano inda ya kushe matakin dawo da Sanusi II kujerar sarauta.
Gwamnatin tarayya ta tsawaita wa'adin masu sana'ar PoS na yin rijista da hukumar kula da kamfanoni, CAC, zuwa ranar 5 ga watan Satumbar 2024 domin 'yan karkara.
Hon. Abdulmalik Zubairu da ke wakiltar mazabar Bungudu/Maru a jihar Zamfara ya dauki nauyin auren mata marayu 105 wadanda iyayensu suka rasa rayukansu.
Wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a Najeriya ya bayyana cewa 'yan Najeriya za su sake zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Jigon PDP, Abdul-aziz Abubakar ya ce 'yan Arewa ba za su zabi Bola Tinubu ba a 2027 inda ya ce yankin Kudu maso Yammacin kasar ma sun ki zabensa a 2023.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun bi cikin dare sun sace wasu 'yan jarida guda biyu a jihar Kaduna. Miyagun sun sace mutanen ne tare da matansu da 'ya'yansu.
Masu kwacen wayoyi, satar abubuwan hawa da daba sun fitini Kano. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi nasiha ta musamman a kan masu rike da madafan iko a Najeriya
Masu zafi
Samu kari